Rasha na da sansanonin soji biyu a Syria. Ba a dai san me zai faru da su ba bayan faÉ—uwar gwamnatin Bashar al-Assad.